
"KASUWAR DA AKE SIYAR DA NAMAN JAKUNA A AREWA.... Kasuwar jakunan kara dake garin Rara a jihar Kebbi ana yanka jakuna kamar guda dari biyar a kowanne sati.... Kwastomomin kasuwar suna zuwa daga dukkan bangarorin Nigeria don siya ko shan farfesun jakuna a kasuwar"
No comments:
Post a Comment